Dj LaMszXy X Dj Mansoor Yola Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023 Mp3 Download  

Wannan Shine Mixtape Dinda Mukayi Alkawarin Kawo Muku a Matsayin Goron Sallah Mai Suna “Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023” Daga Shahararrun Djs Wato #AfroBeatDj Dj LaMszXy Tareda King Of Zafafan Wakoki Dj Mansoor Yola Kusha Saurari Lafiya. 


Wannan Mixtape Din Ya Kunshe Zafafan Wakokin Hausa Daga Bakin Manyan Mawakan Hausa Daban-Daban Kamarsu Auta MG Boy, Umar M Shareef, Kawu Dan Sarki, Salim Smart, Jamil DK, Sheriff Sadiq Umar, Ado Gwanja, Nazifi Asnanic, Da Sauransu Wanda Zai Baku Nishadi Zai Kawatar Daku. Happy Sallah To All Muslim Ummah. 


Happy Sallah Ga Dukkanin Musulman Duniya Baki Daya. Zafafan Mixtape Irin Wannan Zasu Ringa Zuwa Muku A Wannan Shafi Namu. Wannan Mixtape Din Sarkiloaded Media Ce Ta Dauki Nauyinsa A Karkashin SGP Record Lafia. 


Dj LaMszXy X Dj Mansoor Yola – Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023 Dj LaMszXy Mixtape 2023 – Afro Beat Dj Dj LaMszXy Latest Mix Mp3 – Download Dj Mansoor Yola Mixtape 2023 Dj Mansoor Latest Mixtape – Arewa Djs King Of Zafafan Wakoki Algaita Intro LaMszXy 


1. Auta MG Boy – Saima Ranar 
2. Hamisu Breaker – Kalmar So 
3. Kawu Dan Sarki – Farin Ciki 
4. Auta MG Boy – Kije Dani 
5. Aminu Mai Nasara – Cikin Dare 
6. Nazifi Asnanic – Uwata 
7. Sani Ahmad – Baby 
8. Ado Gwanja – Luwai 
9. Sadiq Saleh – Buri 
10. Sheriff Sadiq – Jazaba (A Dai Dai Tanan) 11. Auta MG Boy – Tunda Ina Sonki 
12. Sadiq Saleh – In Bake (Ki Kula) 
13. Auta MG Boy – Summer 
14. Salim Smart – Da Zance Na Fito 
15. Umar M Shareef – Dace 
16. Jamil DK – Ke Nayi Kudiri 
17. Ado Gwanja – Chass 
18. Garzali Miko – Baby 
19. Auta MG Boy – Mai Farin Jini 
20. Moussa Yaro – Kauna 
21. Abdul DMG Agender – Jini Da Hanta Outro AfroBeatDj & KingOfZafafanWakoki 


Download And Stream Below. 

DOWNLOAD MIXTAPE

Post a Comment

Previous Post Next Post